Himma dai Matasa: 04.10.2020 | Zamantakewa | DW | 04.11.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Himma dai Matasa: 04.10.2020

Ina matasan Afirka? Wannan shiri dai naku ne, kuma an kirkiro shi ne da zummar karfafa muku gwiwowinku domin tashi ku nemi abin dogaro da kawunanku, ba tare da jiran aikin gwamnati ko na kamfani ba.

Saurari sauti 09:47