HdM: Matashi mai sana′ar kafinta a Yobe | Himma dai Matasa | DW | 04.03.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

HdM: Matashi mai sana'ar kafinta a Yobe

A jihar Yobe da ke Tarayyar Najeriya, wani matashi ya rungumi sana'ar kafinta inda yake horas da 'yan uwansa matasa domin su samu abin dogaro da kai kuma a gudu tare a tsira tare.

A dubi bidiyo 01:50