HdM: Matashi da ya kirkiri injin janareta | Himma dai Matasa | DW | 24.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

HdM: Matashi da ya kirkiri injin janareta

Wani matashi a jihar Bauchi da ke Tarayyar Najeriya, ya kirkiri wani injin janareta da ke yin amfani da hasken rana. Matashin ya ce ya yi hakan ne ganin yadda albarkatun man fetur a kasar ke tsada, a dangane da haka yaga gara ya yi injin da za a rinka amfani da hasken rana wajen sarrafa shi domin samar da hasken wutar lantarki da ta yi karanci a kasar.

A dubi bidiyo 02:07