1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Harin ta'addanci ya halaka mutane 49 a New Zealand

March 15, 2019

Hukumomi sun bayyana mutumin da ya kai harin da ya kashe mutane 49 a masallacin al Noor na kudancin kasar New Zealand a matsayin dan ta’adda. Saboda haka suka gargadin Musulmi da su nisanci masallatai na dan wani lokaci

https://p.dw.com/p/3F7OK