Hankulan ′yan Najeriya sun karkata ga babban taron kasa | Zamantakewa | DW | 20.03.2014
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Hankulan 'yan Najeriya sun karkata ga babban taron kasa

Tun bayan da shugaba Goodluck Jonathan ya sanar da burinsa na gudanar da taron kasa, al'ummarsa ta shiga tafka mahawarar ko ya na da alfanu ga 'yan kasa

Wannan taron kasar dai ya janyo cece -kuce sosai, amma kuma duk wannan bai hana shugaba Goodluck Jonathan na Najeriyar kaddamar da taron ranar litini 17 ga watan Maris ba.

Mun yi muku tanadin rahotannin da muka yi dangane da wannan batu daga kasa.

DW.COM