Hadakan Afirka da Turai don mafita | Zamantakewa | DW | 30.11.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Hadakan Afirka da Turai don mafita

Matsalar bakin haure dai da ke zuwa Turai wasu ana cinikinsu a Libiya da bakin talauci da rikici a Afirka na ci gaba da zamewa kasashen kalubale.

Dubban daruruwa ne dai na bakin haure ke tsallaka teku daga Afirka a hanyar zuwa Turai, lamarin da ke zama barazana ga kasashen na duniya a wannan lokaci.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin