Hada-hadar kasuwancin mangwaro a Katsina | Duka rahotanni | DW | 19.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Hada-hadar kasuwancin mangwaro a Katsina

Kasuwar Kaita da ke jihar Katsina a Najeriya na daya daga cikin kasuwannin da ake kasuwancin mangwaron, kuma 'yan kasuwar na samun kudaden shiga a wannan hada-hada.

A dubi bidiyo 02:17