Gombe: Matashi mai kera na′urori | Himma dai Matasa | DW | 17.06.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Gombe: Matashi mai kera na'urori

A jihar Gombe da ke Najeriya, wani matashi mai suna Sa'idu Abubakar ya rungumi sana'ar kera na'urorin injinan da ake amfani da su a kananan masana'antu, domin dogaro da kansa.

A dubi bidiyo 01:28