1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

GMF na neman kyautata aikin jarida a duniya

Zainab Mohammed Abubakar MAB
June 20, 2022

An fara taron yini biyu na 'yan jarida sama da 2000 na duniya a Bonn na Jamus. Wannan shi ne karo na 15 da tashar DW ke shirya shi, a daidai lokacin da aikin jarida ke fama da kalubale a yankunan da ake fama da rikici.

https://p.dw.com/p/4Cxsy