SiyasaSoma amfani da na'urar tantance sahihance koko a GhanaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa03/26/2019March 26, 2019Hukumomin Ghana sun fara amfani da wata sabuwar manhaja wajen tantance sahihanci koko da ake girba don sayarwa da nufin kawo karshen fasakorin wannan haja.https://p.dw.com/p/3Fgx2Talla