Ghana: Rejistan zabe da corona | BATUTUWA | DW | 07.07.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

BATUTUWA

Ghana: Rejistan zabe da corona

An kammala zagaye na farko na rejistan masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisun dokoki na Ghana da aka shirya guddanarwa a karshen wannan shekara.

Saurari sauti 02:54