George Weah: Daga tauraron kwallon kafa Liberiya zuwa shugaban kasa | Duka rahotanni | DW | 22.01.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

George Weah: Daga tauraron kwallon kafa Liberiya zuwa shugaban kasa

Tarihinsa za a iya yin sinima da shi wata rana, dan talaka mahaifinsa mai aikin kanikanci, ya tasa buga kwallon kafa a nahiyar Turai. Yanzu kuma a zabeshi a matsayin shugaban kasar Liberiya. .