Gaskiya na kara bayyana kan irin mugun ta′adin Boko Haram a Najeriya. | Siyasa | DW | 15.01.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Gaskiya na kara bayyana kan irin mugun ta'adin Boko Haram a Najeriya.

Bayyanar hotunan tauraron dan Adam daga kungiyar Amnesty International ya fito da yadda kungiyar ta maida garin Baga kusan tarihi bayan ragargaza sama da gidaje 3700.

Da fari dai gwamnatin Najeriyar ta bayyana cewa mutane 150 ne suka rasu a harin na Baga amma yanzu ta bayyana dubbai ne suka rasu

DW.COM