Gabon ta shiga rudanin siyasa | Zamantakewa | DW | 08.09.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Gabon ta shiga rudanin siyasa

Wasu daga cikin al'ummar kasar Gabon sun fara yin kaura zuwa kasashen da suke makwabtaka da Gabon din, inda suke neman mafaka saboda gudun fadawar kasar cikin yanayi na yaki.

DW.COM