G20 na mayar da hankali kan Afirka | Siyasa | DW | 15.06.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

G20 na mayar da hankali kan Afirka

Jamus da ke jagoranci kasashen G20 da ke kan gaba wajen karfin tattalin arziki ta nemi ganin samar da shirin zuba jari a kasashen Afirka.

Kasashen Afirka sun zama kan gaba a muradun rukunin kasashe masu karfin tattalin arziki na G20.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin