Fred Batale yana taimaka wa ′yan uwansa nakasassu | Himma dai Matasa | DW | 07.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Fred Batale yana taimaka wa 'yan uwansa nakasassu

Mai kimanin shekaru 30 a duniya Batale na zaune a kan keken guragunsa kuma da haka ne yake kokarin inganta rayuwarsa. Mutanen da ke fama da nakasa na shan wahalar rayuwa a Yuganda. Galibin su ba su da ilimi saboda babu kayan aiki a makarantu da za su kula da bukatunsu.

A dubi bidiyo 03:07
Now live
mintuna 03:07