Fataucin matan Najeriya don karuwanci a Italiya | Hangen Dala ba shiga birnin ba! | DW | 08.12.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Hangen Dala

Fataucin matan Najeriya don karuwanci a Italiya

Akalla mata dubu 200 zuwa dubu 400 ne ake tilastawa yin aiki a matsayin karuwai a nahiyar Turai, kuma da yawa daga cikin wannan adadin 'yan Najeriya ne.

A dubi bidiyo 04:09