1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fari a Turai ya shafi kogin Rhin

Abdourahamane Hassane
August 17, 2022

Yayin da yammacin Turai ke fama da fari da ke gudana,, kogin Rhine, na fuskantar barazana ta janyewar ruwa wanda ake ganin zai iya kara raguwa. Fari na haifar da cikas sosai, tare da janyo tattalin arziki mai yawa.

https://p.dw.com/p/4FemG