Fargabar hare-haren Boko Haram | Siyasa | DW | 22.10.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Fargabar hare-haren Boko Haram

Hare-haren kungiyar Boko Haram na kara kamari a jihohin Borno da Yobe na Tarayyar Najeriyada kuma jihar Diffa a Jamhuriyar Nijar

Hare-haren Boko Haram a Najeriya da makwabtanta

Hare-haren Boko Haram a Najeriya da makwabtanta

A da-dai lokacin da wa'adin da sabuwar gwamnatin Najeriya ta ce ta dibarwa kanta Domin kawo karshen ayyukan kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram, hare-haren kungiyar na kara zafafa a jihohin Borno da Yobe a Najeriyar da kuma jihar Diffa a makwabciyarta Jamhuriyar Nijar, abin da ke ci gaba da haifar da tsro da fargaba ga al'ummar yankunan da abin ya fi kamari.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin