Farawar sauri | Einstufung | DW | 11.12.2012
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Einstufung

Farawar sauri

Findet mit dem Einstufungstest und dem Kursfinder schnell und unkompliziert den Einstieg in unser Angebot.

Anan cikin sauri da sauki za ka iya samun tsarukan da suka dace don koyon Jamusanci. Mai Nemo Kwas kan samar da gaba dayan bayanin duk zabukan da ake da su. Ba ka da tabbas ya ya matakinka yake a cikin Ginshiken Turai na Bai-daya na Mahangar Harsuna? To sai ka dauki gwajin samun wuri don ka gano ingancin Jamusancinka!