1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Faransa: Emmanuel Macron ya yi sassauci

Abdourahamane Hassane
December 11, 2018

Shugaba Emmanuel Macron na Faransa ya sanar da wasu matakai na sassauci a fannin kudi, wanda ake fatan zai taimaka wajen kawo karshen zanga-zangar da ake kira ta "masu Yellow Vest" da ta barke a kasar.

https://p.dw.com/p/39siq