Fagen siyasar Nijar ya ɗau zafi | Zamantakewa | DW | 21.11.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Fagen siyasar Nijar ya ɗau zafi

Jami'yyun siyasa a Nijar sun shiga wani yanyai na kace na kace inda suke zargin gwamnati da rarraba kawunansu, da ma yunƙurin murƙushe adawa domin ta ci karenta ba babbaka

Jamhuriyar Nijar ta shiga wani yanayi na rikicin siyasa sakamakon rikice-rikicen da ke wakana tsakanin jami'yyu. Batun dai ya ƙi ci ya ƙi cinyewa kuma yana cigaba da ɗaukar hankali. A dalilin haka ne muka yi muku tanadin rahotannin da muka gabatar kan wannan batu a nan ƙasa

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin