Fafutukar yaki da ta′addanci a duniya | Zamantakewa | DW | 14.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Fafutukar yaki da ta'addanci a duniya

Kasashen duniya na ci gaba da yin fadi tashi domin yaki da ta'addanci ta hanyar kara ba da himma wajen daukar matakai na riga kafi a sassa daban-daban na duniya a ciki har' da yankin Sahel domin dakile ayyukan tarzoma.

Sakamakon sanarwar da aka bayyana ta samun karuwar ayyuka tarzoma, kasashen duniya daba-daban sun tashi tsaye haikan wajen yaki da ta'addancin wanda ke ci gaba da samun gindi zama a duniya. Yayin da kungiyar IS ke kara tayar da tarzoma a Siriya da Iraki, tare da kai hare-hare a wasu sassa na duniya, ita kuma Boko Haram da masu jihadi na Mali sun addabi kasashen yankin yammacin Afirka.

DW.COM

Sauti da bidiyo akan labarin