Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
A birnin Addis Ababa na Habasha bangarorin da basa jituwa a shugabancin kasar Sudan ta Kudu suka zauna a teburi guda da za su shafe kwanaki biyu suna tattaunawa, don sulhuntawa da juna ta hanyar kafa gwamnatin hadaka.
Tura sakon Facebook Twitter google+ Whatsapp Tumblr Newsvine linkedin Digg
Permalink https://p.dw.com/p/3Hq4V
Shuagban kasar Sudan ta Kudu Salva Kiir da madugun adawa Riek Machar sun tsawaita lokacin kafa gwamnatin gambiza daga 12 ga watan Nuwamba zuwa kwanaki 100.
Rahotanni daga Sudan ta Kudu na cewa Shugaba Salva Kiir da madugun tawayen kasar Riek Machar, sun amince da kafa gwamnatin hadaka cikin makonni da ke tafe.
Jagoran adawa a Sudan ta Kudu ya isa Juba bayan lokaci mai tsawo da ya tsere sakamakon rikici.