Fafutukar matasa a Najeriya na samar da zaman lafiya | Media Center | DW | 08.11.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Media Center

Fafutukar matasa a Najeriya na samar da zaman lafiya

To a wannan mako dai shirin Dandalin Matasa zai duba tasirin kungiyar Muslims and Chritians Youths Dialogue Group, kungiyar shiryawa da hade kan matasan Musulmi da Kirista don kaucewa rikicin addini da kabilanci da siyasa a tsakanin matasan a Najeriya

Saurari sauti 00:30