Fafutukar kawar da cutar Polio | Duka rahotanni | DW | 08.02.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Fafutukar kawar da cutar Polio

Sakamakon kamuwa da cutar shan inna, Abdullahi Rilwani na fafutukar ganin cewar an kawar da wannan cuta da ke shanye bangaren jiki a garinsu da ke yankin arewacin Najeriya.

A dubi bidiyo 03:25