1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Duniya na neman a saki 'yan matan da ake sace a Chibok

May 8, 2014

kasashe duniya daban daban na gudanar da zanga-zanga domin tilasta wa Boko Haram sako 'yan mata 'yan makaranta da ta sace a Chibok na Jihar Bornon Najeriya.

https://p.dw.com/p/1BrxX
Anti Boko Haram Demonstration Nigeria
Hoto: picture-alliance/dpa

A ciki da wajen Najeriya ana ci gaba da nuna rashin jin dadi kan yadda 'yan bindiga na kungiyar Boko Haram ke ci gaba da garkuwa da 'yan mata na wata makaranta a garin Chibok na Jihar Borno da ke Najeriya.