Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Duk da ɓullowar wasu hanyoyi na zamani bisa ga dukkan alamu har yanzu sana'ar wanzamci tana ci gaba da yin tasiri a birnin Douala cibiyar hada hadar kasuwancin ƙasar Kamaru.
Tsawon shekaru al'umma da ke yankunan karkara ke tururuwa zuwa manyan birane a kasar Kamaru domin neman ayyukan yi da ma samun kudaden da za su iya mallakar gidajensu.