Dokar rage kudaden haraji a Amirka | Labarai | DW | 20.12.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Dokar rage kudaden haraji a Amirka

Majalisar wakilai ta Amirka ta kada kuri'ar amincewa da dokar rage kudade haraji.

wannan rage haraji dai irinsa shi ne mafi girma da aka samu a cikin hekaru 31 wanda  zai bai wa gwamnatin Donald Trump damar kaddamar da sauye-sauyen da yake da niyar yi. Watannin 11 bayan da ya zo a kan karagar mulki, tun farko majalisar datawa ta amince da dokar.