Dawowar zaman lafiya a Mubi | Duka rahotanni | DW | 01.02.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Dawowar zaman lafiya a Mubi

A 2014, 'yan Boko Haram sun mamaye Mubi a Arewa maso gabashin Najeriya na tsawon makonni. Sai dai duk da korar 'yan ta'adda da aka yi- har yanzu ana fama da shakku. Abin da Kiristoci da Musulmi ke son canzawa tare.