Datti mai zama ado a marinar kasar Moroko | Duka rahotanni | DW | 21.07.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Datti mai zama ado a marinar kasar Moroko

Ga duk wanda ke son ganin inda ake rina fata to zai ziyarci birnin Fès don ya leka anguwar da ake rini. Ga masu yawon bude ido, tsaffin kalolin da ake rina fata da su abun sha'awa ne, hasali ma bakar wahalar yin rinin.