1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin rayuwa kan azumin watan Ramadan

May 6, 2022

Al'ummar musulmi a Afirka sun gudanar da azumin watan Ramadan cikin yanayi na tsadar rayuwa da tsananin zafin rana. Duk da haka da dama ba su yi kasa a gwiwa ba ganin garabasar da ke tattare da yin ayyukan ibada a cikin watan.

https://p.dw.com/p/4Awix