1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
October 30, 2020

Zanga-zangar 'EndSars da ta rikide ta zama tarzoma a Najeriya, ta yi mummunar illa ga harkokin yau da kullum na masu kananan sana'o'i musamman ma a jihohin da aka gudanar da zanga-zangar. Za dai a iya cewa wasu mafarin karayarsu ta fannin tattalin arziki kenan.

https://p.dw.com/p/3keaY