1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa 29.07.2022

Abdoulaye Mamane Amadou ZUD
July 29, 2022

Shirin ya duba darasin da daliban da ke karatu a wasu kasashen Turai suka koya musamman ma Jamus la'akari da irin salon koyar da karatu na jami'o'in Afirka irinsu Najeriya da Nijar.

https://p.dw.com/p/4EqFb