1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa: 26.06.21

Zahr'deenJune 25, 2021

Shirin darasin rayuwa ya duba irin gwagwarmayar da matasa a kasashen Afirka ke yi wurin shiga aikin soja ba tare da an dauke su a aikin ba. Muna tafe da labarai na musamman daga irin wadannan matasa da suka bayyana darasin da suke dauka a neman aikin soja.

https://p.dw.com/p/3vZNy