1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

Binta Aliyu Zurmi LMJ
August 21, 2020

Mata iyayen giji. A yayin da aka shiga cikin halin matsin rayuwa, mata da dama kan dauki dawainiyar tafiyar da harkokin yau da kullum cikin gida. Hakan ce ta faru ga wasu yayin dokar kulle domin dakile yaduwar annobar coronavirus a Najeriya.

https://p.dw.com/p/3hGfG