1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa: 21.09.2022

Binta Aliyu-AssanSeptember 23, 2022

Iftila'in Ambaliyar ruwa ta jefa mutane da dama cikin mawuyacin hali. Shirin Darasin rayuwa ya duba halin da wasu mutanen da ambaliyar ta shafa da kuma taimakon da aka yi musu.

https://p.dw.com/p/4HFiw