1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

July 17, 2020

Shiri ne da ke yin nazari kan halin da muitane suka tsinci kansu a ciaki sakamakon barkewar annobar coronavirus a duniya. Shin wanne hali kuka tsinci kanku sakamakon dokar kulle ko kuma zaman gida domin dakile yaduwar cutar? Zaku ji yadda wasu suka tsinci kansu.

https://p.dw.com/p/3fNfu