1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Darasin Rayuwa

September 4, 2020

Annobar cutar coronavirus da duniya ta tsinci kanta a ciki, ta sanya daukar matakai domin dakile yaduwarta, ciki kuwa har da rufe makarantu da sanya dokar zaman gida. Shin ko ya iyaye suka ji ko kuma suke ji sakamakon hakan?

https://p.dw.com/p/3hwjH