Darasin Rayu: Azumi da corona | Zamantakewa | DW | 16.04.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Darasin Rayu: Azumi da corona

Shirin Darasin Rayuwa na wannan makon ya ji labarin wadanda a shekarun baya ba sa iya kai ga yin azumi daga safe har zuwa yamma, saboda wata larura amma yanzu su na yi.

Al'ummar Musulmi daga ko ina cikin duniya sun wayi gari da watan azumin Ramadan a farkon wannan makon, azumin mai kima da muhimmanci ga al'ummar Musulmin duniya na zuwa jama'a ne da wasu tarin kalubalai, kamar rashin tsaro da rashin kudi uwa-uba da tarin cututtuka ciki har da annobar corona. Wadanda wasu a da ba su yin azumin saboda wata larura amma yanzu su na yi duk da halin da ake ciki.


 

Sauti da bidiyo akan labarin