1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: Zuba jari a kan aikin noma

Mouhamadou Awal Balarabe AH
July 29, 2021

Shirin Dandalin Matasa na wannan makon ya duba yadda matasa a Kamaru, da suka nakalci harkar noma da kiwo suka kafa wani dandali mai suna " Invest for you on agro-pastoral project in cameroon" ma'ana " Ku zuba jari a kan aikin noma da kiwo a Kamaru".

https://p.dw.com/p/3yEzF