1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tallar haja ta yanar gizo

Binta Aliyu Zurmi
September 26, 2019

Shirin ya yi nazari kan yadda wasu matasa suka bude dandali da su ke kira "21st century enterprenuers hub" domin bawa matasa damar tallata hajarsu ta yanar gizo

https://p.dw.com/p/3QHwE

kafofin sada zumunta kamar Facebook da Twitter  da WhatsApp da kuma Intagram na taka muhimmiyar rawa wajen saye da sayarwa ga matasa, hakan ne ya sa wani matashi Umar Idris bude dandalin da ya yiwa lakabi da 21st century enterprenuers hub domin baiwa matasa damar tallata hajarsu ta yanar gizo.