Dandalin Matasa: Salon kida na hip-hop a yankin Sahel | Himma dai Matasa | DW | 15.03.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Himma dai Matasa

Dandalin Matasa: Salon kida na hip-hop a yankin Sahel

Matasan yankin Sahel da suka rungumi salon kidan Hip-Hip sun sake baje basirar da Allah ya yi musu a birnin Agadez na Jamhuriyar Nijar. Wannan shi ne karo na biyar da mawakan na kasashen Afirka ta yamma suka shirya wannan biki, amma a wannan karon sun mayar da hankali kan illar da ke tattare da ratsa hamadar sahara don zuwa cin rani a kasashen Turai ta barauniyar hanya.

Saurari sauti 09:49