1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: Gudunmawar matasa kan zabe

Mouhamadou Awal Balarabe
February 14, 2019

Kungiyoyin matasa na tsokaci kan illar da ke tattare da sayar da katin zabe domin samun masu gida rana daga yan siyasa, lamarin da ke jawo nakasu ga dimukaradiiyar Najeriya. Me ya kamata matasa su yi don ganin cewar zaben 2019 ya zama alhairi ga Najeriya?

https://p.dw.com/p/3DMKT