Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Ko wanne dalili ya sanya ake sukan jagoran shirya zanga-zanga a tsakanin matasa dangane da rashin tsaro a Arewacin Najeriya? Ku biyo mu cikin shirin na wannan lokaci.
Tura sakon Facebook Twitter Whatsapp Web EMail Facebook Messenger Web
Permalink https://p.dw.com/p/3oEBW
A yayin da ake ci gaba da lashe rayuka sakamakon rikicin unguwar Sasha da ke a jihar Oyo, hankula na tashi a yankin arewacin Najeriya, inda matasa ke kartar kasar kai karshen kisan 'yan uwansu da ke Kudu maso Yamma.
Hukumomi a Najeriya sun yi kashedi ga masu aniyar yin gangami a ranar Asabar a birnin Lagos domin neman shari'a ta yi aikinta bayan cin zarafin da aka yi wa matasa.
Hadaddiyar kungiyar masu safarar abinci da dabbobi daga Arewa zuwa Kudancin Najeriya ta dakatar da harkokinta bayan karewar wani wa'adi da ta bai wa hukumomin Kasar kan wasu kokensu da suke son a magance.
A Najeriya Fulani makiyaya na cikin zullumi, a jihohin Oyo da Edo da ke sashen Kudu maso Kudancin Najeriya da kuma Abiya da Ebonyi a yankin Kudu maso Gabas.