1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin Matasa

November 19, 2020

Matsalar bakin haure ko 'yan gudun hijira da ke tururuwar shiga nahiyar Turai daga kasashe dabam-dabam ciki har da nahiyar Afirka dai ba sabon al'amari ba ne. Shin ko mai ke janyo kwarar masu yunkurin shiga Turan da mafi yawa suka kasance matasa? Shirin Dandalin Matasa.

https://p.dw.com/p/3lW7i