SiyasaAfirka
Dandalin Matasa: 11.07.2024
July 11, 2024Talla
A yau, adadin matasa a duniya ya kai sama da biliyan 1 tsakanin shekaru 15 zuwa 24, wannan na nufin masu jini a jika su ne kashi 16 cikin 100 na yawan mutanen duniya biliyan takwas. Wannan na nufin rabin al'ummar duniya ba su kai shekaru 30 ba amma ba su da wani ra'ayi kan shawarar da za ta tsara ga makomarsu. Daga kasa za a iya sauraan sauti