1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dandalin Matasa: 02.05.2019

Muhammad Waziri Aliyu YB
May 2, 2019

A shirin Dandalin Matasa na wannan karo za a ji yadda matasa a jihar Bauchi Najeriya suka zo da sabon salo na guje wa 'yan siyasa da ke amfani da su a bangar siyasa da ma kin yarda su siyar da kuri'unsu.

https://p.dw.com/p/3Hpkb