Dan siyasa da ke farautar Boko Haram | Duka rahotanni | DW | 08.05.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Dan siyasa da ke farautar Boko Haram

'Yan Kato da Gora na bada gagarumar gudunmawa a yaki da Boko Haram. Hakan ta sanya a baya-bayan nan sojojin Najeriya su na samun galaba a yakin da suke da 'yan kungiyar.

A dubi bidiyo 03:32
Now live
mintuna 03:32