Dan gudun hijira a taron tattalin arzikin duniya | Zamantakewa | DW | 25.01.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Dan gudun hijira a taron tattalin arzikin duniya

Mohammed Hassan dan shekaru 24 da haihuwa ya shafe kimanin shekaru 22 yana rayuwa a sansanin 'yan gudun hijira na Kakuma da ke arewa maso gabashin Kenya, yana daga cikin mahalartar taron Davos na 2019.

A dubi bidiyo 02:15